Gaisuwan Corona Asalin Inda Aka Samo Shi.

 


Wato wannann Gaisuwan ansamota ne Daga manyan Kasa da farko anfara a majalisa sannan kowa ya dauka.

Inda duk lokacinda kazo gaisawa saikayivhaka shine Gaisuwan Corona.


Yanxun kam kowa ya San Corona ta rage a duniya yadda bazaa taba Mantawa da 2020 is a surprise year.

No comments:

Post a Comment

Adbox