ENT : Tsakanin Sambisa Da Matar Sarki Wanne Yafi Burgeka.


 

Wato hakika Yamu Baba da Zainab Sambisa suna wata shiri Mai Dadi inda da farko anfi saninsu da wasan Sambisa inda har sukayi yakai Kashi Uku (3) .



Sannan daga Baya sukayi Awanki Gara sannan sai yanxun munaso ku banbance muna Tsakanin Labarin Matar Sarki da Sambisa Wanne Ne Yafi Burgeka.

No comments:

Post a Comment

Adbox