Anfasa Auren Wata Budurwa Saboda Yada Bidiyon Tsiraicinta.

 


Da farko yanxun Mai katan Yan Sanda sunkama Samari Uku 3 wainda ake zargin daya daga cikinsu ne ya yada Bidiyon Tsiraicinta a garin Sokoto.


Abundai badadi Taya zaace kana Dan Adam Wanda duniyar bamai daurewa bace kazo kana yada Bidiyon Tsiraicint.


Kuma yakamata manya su day mataki akan abun.

No comments:

Post a Comment

Adbox