Dalilin Tsadar Abinci A Kasarmu Nigeria


 Tsadar Abinci Ah kasar mu Nigeria



Al'ummar Najeriya na kokawa da yadda al'amura suka sauya musamman yadda rayuwa ta sauya saboda tsadarta.


Ita wannan tsadar bazamuce gadaga inda tazobah kawai mibar ma Allah komai shine wanda zai fitar damu acikin wannan halin bamuzo munace wa shuwagabanni ne suka saka Abinci sukayi tsada.



Tuni dai farashin kayan masarufi dama sauran kayayyakin amfanin yau ya yi tashin goron zabi abin da ya sa jama'a da dama suka shiga cikin kuncin rayuwa.


A yanzu haka rahotanni sun nuna cewa akwai mutanen da abin da zasu kai bakinsu na salati ma a kullum na matukar yi musu wahala.


No comments:

Post a Comment

Adbox