Dalilin Daya Sa Nayi Wakar Jaruma Inji Hamisu Breaker.


 Dalilin da ya sa na yi wakar Jaruma Inji Hamisu Breaker.


Breaker ya ce bai san adadin mutanen da suka kira shi a waya don sanar da shi cewa ya ga yadda wakarsa ta yi tashe a wannan dan tsakanin na bikin sallah ba.


BBC ta tambaye shi kan ra'ayinsa kan rawar matan aure a bidiyo a saka a shafukan sada zumunta.


Sai ya ce duk da dai a tunaninsa sanya rawar a social media din na iya zama kuskure. Amma tun da ni ba malamin addini ba ne ba zan iya fashin baki kan hakan ba.


Kuma koma waye bazaiji dadin matansa na rawa da video tana sawa a social media


No comments:

Post a Comment

Adbox