Yadda Ake Shirye Shiryen Wakan Atiku Wanda Adam A Zango Yace Zayyi.

 

Kaman yadda kuka gani Adam A Zango ya sanarda duk wani masoyin Atiku toh ga gudunmuwar da Zai bada don yi ma Atiku waka amman dai kafin afara akwai kudinda zasu bada na 1k kowani Mutum don ayima Atikun Waka.





Ga shinan dai ana nan Ana aikin kaman yadda kuka gani Adam A Zango Yana nan Yana Kan aikin sai dai kunijimu idan ansaki.







No comments:

Post a Comment

Adbox