Mawaki Dj Ab Yafito A Sabon Wani Series Keken Bera.

 


Wannan wani Sabon series film ne Keken Bera Wanda Yusuf Guyson yake hadawa amman Wannan trailer video Wanda aka nuna yadda film din yake kuma zaa fara sakin film din ta YouTube ko kubi shafin mu inmun saki kona Yusuf Guyson.


Kaman yadda suka Fadi ranar Friday 24,Sept. 2020 zaa saki.

No comments:

Post a Comment

Adbox