Jawabin Malam Nasiru Akan Maganar Obasanjo Wajen Taaziyyan Sarkin Zazzau



Ayaune akayi uku na rasuwan Sarkin Zazzau Alh Dr Shehu Idris.


A wajen ne manyan tsofaffin Shuwagabanni da Sarakuna da Gwamnoni da Yan Sanda na Nijeriya suka halacci wajen Taaziyyan.

Amman dai abunda yakawo Wannan jawabin inda Obasanjo yake cewa abun jin Dadi ne saboda Alherinda Sarkin Zazzau yake yi.

Shikuma Malam Nasiru yake cema tsohon Shugaban Kasa Obasanjo abun bakincike ne na rasa dan uwanmu a duniya.


Ku Kalli Jawabin Malam Nasiru



kuyi Subscribe YouTube Namu.

1 comment:

Adbox