Irin Girmamawa Da Biyayya Da Yan Kannywood Suke Ma Jarumi Ali Nuhu.

 Irin Girmamawa Da Ya Da Yan Kannywood Suke Ma Jarumi Ali Nuhu.



Wani takai taccan maganane da wani bawan Allah yayi akan irin kyautatawanda Jarumi Ali Nuhu yake.


Yanada kima da daraja dako makiyansa burinsu watarana dasuyi Kyakkyawar alaka dashi idan har makiyansa nada burinsu dasu nuna masa Wannan kaunar mu masoyansa.



Duk Wanda yasan mu yasan akan umurninsa davkaunarsa muke tafiya bamu taba Rawa bah.


Haidar mutuncinmu ne

Haidar jagoranmu ne


No comments:

Post a Comment

Adbox