Duk Wanda Yayi Rigar Samun Yancin Kasa Na Wannan Shekaran Zansakashi A Sabon Video Nawa - Inji Adam A Zango.

 Duk Wanda Yayi Rigar Samun Yancin Kasa Na Wannan Shekaran Zansakashi A Sabon Video Nawa - Inji Adam A Zango.

Wato Mawaki Adam A Zango Na sanarda duk Wani Mawaki ko dai Dan Rawa ko Gaye har inadai yayi rigar Murnan samun yancin

 na shekara 60 years na 2020 toh in har zai it's halattan Wajen to Zai sakashi a video nasa na Sabon Waka da yayi.

Toh abudai na matsowa Amman dai beriga yafadi lokacinda abun zai faru bah Wannan ya sanar da jamaa cewa zaiyi ne saboda kowada kowa daya shirya kafin lokacin don gaba bukaran guys nashi dasu shiga.

No comments:

Post a Comment

Adbox