Hamisu Breaker Yakafa Tarihi Inda Yafi Su Davido,Naira Maley, Flavour, Justin Bieber Dasauransu Ah YouTube




Wannan top 10 ne na YouTube Wanda aka lissafa su inda Hamisu Breaker Yakafa Tarihi Inda Yafi Su Davido,Naira Maley, Flavour,Simi, Justin Bieber idan ka lura Hamisu Breaker Yana cin zamaninshi ne yanxun.

 



Wato hakika sabon waka ( Jaruma ) dayayi inda Wakan tayi popular sannan bayan kwanaki inda babban mawakinnan (Dbanj) ya nemi Hamisu Breaker akan Wakan jaruma ta burgeshi kuma yana jin dadinta.



No comments:

Post a Comment

Adbox