Bayani Akan Jirgin Daakace Umar M Shareef Yasiya (Karya ne ko Gaskiya)


 

Wato dafarko abunda yafaru mawakinnan yafara cewa Yasiya mota ne indai alokacin anata Mai murna Amman yace karayi repost to shin wasa ne,mudai ah yanda muka lura Wasa ce yakeyi akan Yasiya motan.



Sannan ankwana biyu saimukaji yasake posting cewa Yasiya jirgi inda akafara tinanin yakafa tarihi ah kannywood,toh shi wanna bayanin Wasa yake tinda hardariya suke you abokanshi inda mukaga ai Wasa sukeyi akan abun.

No comments:

Post a Comment

Adbox