ENT: Bazan Taba Manta Alherin Da Mai Martaba Sarkin Zazzau Shehu Idris Yayimin Bah - Adam A Zango.


 

Hakika abun kwarai ne tinda jarumi Adam A Zango yake Fadi cewa abinda Sarkin Zazzau Shehu Idris Yayimai bazai taba Mantawa bah kowa ma agarin Zazzau zakaji Yana fadin Alherinsa ba sharri bah.


Alh Shehu Idris acikin sarakuna a yanxun Babu kamarshi Amman lokaci yayi Allah ya karbi kayansa.

No comments:

Post a Comment

Adbox