Bayani Akan Asalin Shirin Izzar So Da Channel Nasu.

 

Jarumin wasan seris movie na Izzar so yafadi Asalin channel YouTube nasu wanda hakan yana nunama jamaa cewa ga Asalin nasu an Ayi Subscribe,kuma Ayi hattara da wasu don akwai wainda ke bude irin nasu



Bayannan shin a wannan shirin wayafi burgeka kuma wannan shirin wani irin Dadi yakema muna jiran comment naku.




Domin samun labarai daga wajenmu kubimu ta youtube namu kuyi subscribe





No comments:

Post a Comment

Adbox