Ga Wata Sabuwar Yar Takarar Neman Sarkin Zazzau Karkashin Jamiyar Sullubawa

  Ga Wata Sabuwar Yar Takarar Neman Sarkin Zazzau Karkashin Jamiyar Sullubawa.




Ga Wata sabuwa Wanda wani ne ko Wata ta poster a page na account,wato a Maganar da sukeyi itace yar takarar nenam kujeran Sarkin Zazzau.


Amman kafin Nan sunce Wai ita Yar sullubawace daman su sunada gadon Sarautan Kuma mace na mulkin Zazzau nee to mudai ga abunda muka gani ko Kuma wasan sune na jamaa don ayi dariya.


Amman ace mace tafito takarar Neman Sarauta da wuya Wanda wainda suke Neman kujeran Nan sunfi karfin ta da sauran masu Goya Mata Baya Wanda acikin su masu neman kujerar ba kana Nan mutane bane.

No comments:

Post a Comment

Adbox