ENT : Ashe Dan Arewa Zai Iya Mantawa Da Wancan Lokacin.


 

Wato abun da mamaki shin Dan Arewa Zai Iya Mantawa Da Wancan Lokacin inda ansha wuya wake bomb,sojoji da sauransu.


Rayuwa kenan komai sai dai yazama Tarihi toh Allah ya Kara kiyayemu (Ameen). 

No comments:

Post a Comment

Adbox